Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...
Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...
‘Ya ‘yan kungiyar ASUU wadanda sun kware a harkar shari’a za su kare malaman jami’a a shari’ar da za ayi tsakaninsu da gwamnatin tarayya....
Kebbi State Government has donated one hundred million naira to Hisbah group to enhance its operations and services to ensure societal wellbeing. Governor Abubakar Atiku...
WANI GIDA*(GIDAN GADO)*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*ZAINAB MUHAMMAD**(Indian Girl)*
*BIS-MILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*
*Page 5&6*
Koda ta shiga gidan ba wanda taiwa magana ta wuce ɗaki ta aje jaka da hijab ɗinta...
Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram. A...
Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke fama da...
Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta kama mutane akalla 331 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin wata guda.
Kwamishinan ƴan sandan jihar,...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Sama da wata daya kenan al'amari na ban tausayi da kada zuciya ya samu daliba...
Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga Hukumar tsarin farin kaya, DSS, ta gaggauta sakin Tukur Mamu ko ta kai...