Honarabul Kabir Ibrahim Tukura Yana Daf Da Kammala Aikin Ginin Sabuwar Ma'aikatar Yan Sanda Police Station Da Ke Garin Ribah A Jihar Kebbi, Daga Abbakar...
'Yan sanda a jihar Kano sun kama wani matashi ɗan shekara 25 Nasir Kabir tare da ƙaramar bindiga da ake kira pistol a unguwar...
Babban Lauyan Jihar Sokoto (AG), Mista Suleiman Usman, SAN, ya karbi ragamar gurfanar da Aliyu Sanusi-Umar, da ake tuhumarsa da laifin tukin ganganci da...
  Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan jihar Adamawa a Kafafen Sadarwa Muhammad B. Tukur ya magantu biyo bayan rahoton da jaridar Yola 24 ta...
  Wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yankin ƙaramar hukumar Danko/Wasagu, jihar Kebbi, Alhaji Jinaidu Wasagu, ya sauya sheka zuwa APC mai mulki....
Hukumar Kula da Harkokin Sadarwar ta Najeriya ta gano wasu abubuwan da ka iya kawo tsaiko ga 'ya kasa a kan manhajar Google Chrome.  A...
Sojojin Nijeriya sun yi kwato mutum 6 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kaduna. Dakarun sun kubutar da mutanen ne a yayin...
Wasu hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, majalisar shawara ta harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba wani kaso na Naira miliyan 100 da...
 Daga Mukhtar A Haliru Tambuwal Sokoto.    Shugaban Zantarwa Hukumar Zakka da Wakafi ta jihar Sokoto malam Muhammad Lawal Maidoki Sadaukin Sakkwato  ya bayyana cewa Hukumar...
Kotun Masana’antu ta Ƙasa ta ɗage shari’ar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, zuwa ranar 16 ga watan Satumba. Mai shari’a...