Rundunar 'yan sandan Kano sun bayyana cewa Sarkin Kano na 16 Sanusi Lamido ll ne zai jagoranci sallar juma'a a babban masallacin Kano. Bayanin ya...
Jam’iya mai adawa a jihar Zamfara  APC ta fada cikin rudanin rashin tabbas kan yanda tafiyar jam’iyar zai kasance in da mambobi da shugabanin...
  Kungiyar NBA ta lauyoyi ta reshen jihar Kano ta yi Allah-wadai da yadda aka shigo da jami’an tsaro a rikicin masarauta.  Kungiyar lauyoyin na Kano...
Sanata Ibrahim Lamido ya yi ta'aziyar rasuwar tsohon mataimakin gwamnan Sakkwato Alhaji Ahmad Muhammad Gusau wanda ya rasu a jiya Jumu'a, bayan fama da...
Daga Ibrahim Hamisu, Kano. Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ya baiwa Kwamishinan 'yan sandan Kano umarnin kama Sarkin Kano na 15 wato Alhaji Aminu...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da mayar da Muhammadu Sanusi II a matsayin sarkin Kano. Gwamna ya bayyana hakan ne jim kaɗan...
  Kwamitin da  Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ta kafa kan bincikar yadda tsohuwar gwamnatin jiha karkashin kulawar Sanaata Aminu Waziri Tambuwal...
A yau ranar Alhamis wasu jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) suka mamaye fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a daidai lokacin...
Farinciki ya mamaye mutanen da ke kan iyakokin kasar Nijar da Nijeriya bayan da gwamnatin Nijar ta bude bodar ta da Nijeriya sati daya...
Shugaban ƙasar Iran,Ebrahim Raisi ya rasu bayan da wani jirgi mai dauke ungulu ya faɗi da shi da sauran jami'an gwamnati a wani jeji...