A yau kusan wata biyar da yaye jami'an tsaron jihar Sakkwato amma har yanzu ba a ga tasirin kafa rundunar ba, saboda an ƙi...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki Tinubu kan yadda yake tafiyar da mulkin Najeriya. Atiku Abubakar ya bayyana cewa akwai tarin matsaloli...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya ɗora alhakin halin ƙuncin da ƴan Najeriya suke ciki kan sake zaɓen jam'iyyar APC da...
Kwamitin majalisa ya gano El-rufa' i ya yi awon gaba da biliyan 423
Kwamitin da Majalisar Kaduna ta kafa domin binciken Gwamnatin El rufa'i sun...
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun buƙaci al'ummar musulmi na ƙasar su fara duba jinjirin watan Dhul Hijjah gobe Alhamis. Watan Dhul Hijja wanda ya...
By Muhammad Maitela, Damaturu Yobe state Governor Hon. Mai Mala Buni has charged traditional, religious leaders and parents on youth upbringing with descent morality.
He gave...
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu a shekara ɗaya yana kan mulkin jihar Sakkwato ya yi ƙoƙari sosai, aikin da yake yi ba sai...
Ɗaya daga cikin jigogin tafiyar gwamnatin jihar Sokoto da ke faɗi tashin ganin an samar da cigaba a jiha Alhaji Abba Shehu Tambuwal ya...
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Sakkwato Alhaji Bello Aliyu Goronyo ya tabbatarwa magoya bayan jam'iyar su a jiha cewa su; sun shirya shiga zaɓen...
1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).
2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin...