Rikicin masarautar Sarkin musulmi tsoffin uwayen kasa sun maka gwamnatin Sakkkwato a kotu suna kalubalntar cire su da gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida...
IDAN KA KARANTA KA TURA ZUWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA.
Ga wasu daga cikin amfanonin ‘ya’yan kankana a jikin ɗan adam:
1. ‘Ya’yan...
By Aminu Abdullahi Gusau.
About 950,000 women in Zamfara on high risk of maternal death, the Executive Secretary, State Hospital Services Management Board, Mustafa Marafa...
Hukumar kula da kiyaye hakkin masu sayayya (FCCPC) ta shawarci gwamnatin tarayya ta buɗe iyakokin kasar nan domin shigo da kayan abinci ta halastacciyar...
Shugaban hukumar Zakka da wakafi a jihar Sakkwato Malam Muhammad Lawal Maidoki ya sanar da jama'ar jiha nasarar da hukumar ta samu a naman...
Duk da Gwamna Ahmed Aliyu ya fito ya karyata lamarin, ƙungiyar MURIC ta nanata cewa har yanzun gwamnan na shirin tsige Sarkin Musulmi.
Ƙungiyar MURIC...
Gwamnonin Arewa maso yamma su 7 sun cimma matsaya za su yi aiki tare don magance matsalar tsaron da yankin ke fama da shi.
Gwamnonin...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Isa Honarabul Habibu Halilu Modachi ya ce kudirin dokar da aka kawo a gaban majalisa baya da...
Aƙalla masu zanga-zangar nuna adawa da ƙarin haraji a Kenya 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a birnin Nairobi bayan da suka mamaye harabar...
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin...












