Yayin da Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma da Majalisar Dinkin Duniya a Nijeriya ke yunkurin tabbatar da dorewar zaman lafiya a yankin, babban jami’in...
Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, ya gargadi Gwamnan Jihar Sakkwato kan yunkurinsa na tsige Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar. Shettima ya bayyana cewa darajar...
  Jam'iya mai mulki a jihar Sakkwato APC ta soma samun rashin jituwa tsakaninta da wasu mambobin ta in da ake zargin Sanata Ibrahim Lamido...
Gwamnatin jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce za ta fara aikin rushe katangar gidan Sarki na Nasarawa da Sarkin Kano na 15 Aminu...
Babbar Kotun Taraiya dake zaman ta a jihar Kano ta soke dokar da ta rushe masaurutun Kano wadda ta  dawo da Sarki Muhammadu Sanusi...
*NA BATA GOMA....!* *5STARS EXPENSIVE COMPANY* *RUBUTAWA; MARYAM IBRAHIM (DOCTOR MARYAMAH)* *Bisimillahir Rahmanir Rahim* *Shafi na farko.* 'Matsanancin laushin dake ƙara ratsa dukkan sassan jikina shi ne ummul'aba'isan ƙara...
  Gwamnatin jihar Kebbi ta yi kira ga jam'iyar adawa a jihar PDP ta daina fadin abin da mataimakin Gwamnan jihar Sanata Umar Abubakar Tafida...
  Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan zargin Sanata Rabiu Kwankwaso game da rigimar sarautar jihar Kano.  Gwamnatin ta karyata zargin Kwankwaso kan cewa tana kokarin...
  Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya fadi dalilinsa kan kin sukar tsohon gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal a gidajen reidiyo.   Sanata Wamakko ya ce baya zagin...
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa ta kashe sama da ƴan bindiga 80 tare da ƙona babura 45 waɗanda ƴan fashin ke amfani...