Kayan gini ya yi tashin gwauron zabo a Nijeriya abin da zai shafi gine-gine wannan kalubale ne ga gwamnati kan samar da gidaje masu...
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Bulama Bukarti, ya bayyana cewa, kungiyar ta’addanci ta Lakurawa tana sa ido kan al’ummomi da sansanonin sojoji a yankin Arewa maso...
BABI NA TALATIN DA BAKWAI
Bayan kamar sati ɗaya Maisha ta riga ta kafawa Jafsee tarkon da ba zai iya fita daga ciki ba. Ya...
Hukumomi a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce ambaliya ruwa ta haddasa asarar rayukan aalla mutum takwas da rushewar gideje a yankin...
BABI NA TALATIN DA SHIDDA
Maheerah da Sorfina sun kammala shirinsu tsaf don farautar rayuwar Jafsee.
A wata ranar Lahadi suka kira wata ƙawar harƙallarsu Maisha....
BABI NA TALATIN DA BIYAR
Inna Halima tana nan tsaye ta sandare tamkar itaciyar da aka dasa, numfashinta sai sauri yake ƙarawa ganin za a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta fitar da wani bayani wanda jami’in hulda da jama’a na jiha ASP Ahmad Rufa’i ya rabawa manema labarai...
Sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya baiwa Gwamna Bauchi Alhaji Bala Muhammad sarautar Kauran Daular Usmaniyya da Gwamnan Gombe Alhaji Muhammad Yahaya Inuwa...
'Yan bindiga da ake zargin Lukurawa ne sun kashe mutane 17 a wani hari da suka kai a garin Mera karamar hukumar Augie a...
Seven states and the Federal Capital Territory have not started paying the new N70,000 minimum wage, which was supposed to begin in October.
So far,...