Home Labarai Gwamnatin Tinubu ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don ciyo sabon bashin...

Gwamnatin Tinubu ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don ciyo sabon bashin $1.5bn

11
0

Gwamnatin Nijeriya ta fara tattaunawa da Bankin Duniya na don ciyo sabbin basuka uku, waɗanda jimillarsu ta kai Dala biliyan 1.5.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa wannan na zuwa ne, daidai lokacin da rahotanni suka tabbatar da cewa yawan bashin da ake bin Nijeriya ya kai Naira tiriliyan 166.79 ya zuwa karshen watan Yulin 2026.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here