Bashin da ake bin Nijeriya ya kai Tiriliyan 187.8

Bashin da ake bin Nijeriya ya kai Tiriliyan 187.8

Bashin da ake bin Nijeriya yakai Tiriliyan 187.79 a shekarar 2025. Ƙasashen Afirka ta yamma suna fama da taurin bashi musamman Nijeriya da darajar kuɗin ta ya karye.
A rahoton da ake da shi bashin yakai yawan kuɗin a wannan shekara.
Lamarin yana kara ta'azara harkokin cigaba a Nijeriya.
Nijeriya na fama da matsalar tattalin arziki da tsadar rayuwa.