Home Siyasa Atiku zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a Sokoto

Atiku zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a Sokoto

24
0

Ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a jihar Sokoto a yau Laraba, yayin da jam’iyyar ke ƙara ƙaimi wajen shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2027.

Jaridar Punch ta rawaito cewa za a gudanar da ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen ne a sakatariyar ADC ta jihar Sokoto da ke, Ilorin Road, Sokoto.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here