Home Uncategorized Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma’aiki a sati...

Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma’aiki a sati daya

9
0

Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma’aiki a sati daya

Masu gudanar da ibadar Umrah har mutum miliyan 5.7 ne su ka yi sallah a masallacin Harami na Madina a cikin mako ɗaya.

Babban Ofishin Kula da Masallacin Ma’aiki ya ce daga cikin masallata har da mutane miliyan 2.5 da su ka ziyarci Rauda, inda kabarin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here