Home Labarai ‘Yan bindiga sun sace ‘yan gudun hijirar da suka koma gidajensu a...

‘Yan bindiga sun sace ‘yan gudun hijirar da suka koma gidajensu a jihar Sokoto

31
0

‘Yan bindiga sun sace ‘yan gudun hijirar da suka koma gidajensu a jihar Sokoto

Wasu ‘yan gudun hijira da suka koma ƙauyukansu kwanan nan sun faɗa hannun ‘yan bindiga a wani sabon harin da aka kai ƙauyukan Gasalodi da Tungar Barke da ke Ƙaramar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto ranar Laraba.

Rahotannin da jaridar Daily Trust ta samo sun ce maharan sun yi garkuwa da mutane da dama yayin harin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here