ZA KI IYA SAMAR DA SANDWICH BREAD NA MUSAMMAN A CIKIN GIDAN KI

ZA KI IYA SAMAR DA SANDWICH BREAD NA MUSAMMAN A CIKIN GIDAN KI

MRS BASAKKWACE'S KITCHEN



SANDWICH BREAD 

INGREDIENT

bread
sardines
sugar
egg
Bama
salad (option)
albasa
               METHOD
       Zaki samu ƙwanki saiki dafa idan ya dahu saiki ɓare ki yayyanka ki ɗaukko kifin gwanwaninki saiki tace man ciki idan kika tace saiki cire ƙayan kifin ki mar masa ki zuba akan kwannan ki juya saiki ɗaukko kwano ƙarami ki zuba bama da sugar da black pepper  kaɗan akai ki chakuɗa sosai ki ajjiye a gefe saiki  ɗaukko bread dinki mai yanka yanaka zaki iya yanke gefe da gefe zaki iya barinshi haka saiki shafa wannan haɗin baman naki sananan kisa wanan kifin naki da ƙwai ki ɗura tomato idan kinasan salad ki wanke shi fila fila saiki dauko daya ki saka akai ki ɗaukko wani bread ɗin ki rufe dashi har ki gama
Saiki ɗauko frying pan ki ɗora a wuta saiki shafa mai kina saka wanan haɗin bread din kina juyawa zaki iya gasawa kuma a toster shikkenan.

08167151176

MRS BASAKKWACE