A halin yanzu dai gwamnatin shugaba Bola Tinubu na fuskantar matsin lamba kan ta yi watsi da dokar hana shigo da abinci da ta sanar a watan Yulin 2024.
Wasu majiyoyi da dama a fadar shugaban kasar sun bayyana cewa matsin lamba na zuwa ne daga kamfanoni masu zaman kansu da ke ikirarin cewa bude kasar nan wajen shigo da abinci zai kawo cikas ga jarin da suke zubawa da kuma kara tabarbarewar rashin aikin yi a Najeriya.
Wasu ma’aikatan kamfanoni masu zaman kansu sun tabbatar da hakan, inda suka bayyana manufar hana shigo da abinci a matsayin takobi mai kaifi biyu da ka iya sauko da farashin kayayyakin da ake shigowa da su amma zai yi illa ga samar da gida.
Daya daga cikin majiyoyin fadar shugaban kasa da ya zanta da jaridar PUNCH cikin aminci saboda rashin ba su izinin yin magana a kan lamarin, ya ce,
Kamfanonin yada labarai da dama sun yi ta yadawa kan gazawar gwamnati wajen aiwatar da dokar hana shigo da abinci daga kasashen waje.
Daga Abbakar Aleeyu Anache






Hi, Are you currently looking to improve your website’s look and feel and update it in a way that helps increase conversions, build more credibility, and create stronger trust with visitors?
We recently worked on a website redesign for a Texas-Based client, and after the update they started receiving significantly better traffic and conversions. Most importantly, they’re very happy with how the new website represents their brand.
If this is something you’d be interested in exploring, please let me know by sending an email to webdesignservices111@outlook.com. I’ll be happy to share our portfolio, pricing, and the 6-step process we follow to redesign or recreate websites.