YANDA ZA KI HADA SWEET POTATO'S SALAD MAI SHEGEN DADI
@BASAKKWACE'Z KITCHEN
SWEET POTATO'S SALAD
INGREDIENTS
Dankalin hausa
Kwai
Bama
Madara
Sugar
Lawashi
Method
Da farko aunty na, zaki fere dankalin ki na hausa, se ki dafa k'wanki sama sama, kar yellow ciki ya dahu sosai, se ki dauko bowl ki yan yanka dankalin a ciki, se ki dauko bama da madara da sugar kad'an ki zuba ki kwaba se ki d'auko kwai ki yanka a sama ki dauko kananun lawashin da kika yanka gutsi gutsi ki zuba
Kina iya ci da shinkafa ko kuskus ko d'an wake, yana kara lafiya sosai a jikin d'an adam.
MRSBASAKKWACE
managarciya