Home Labarai ‘Yan sanda sun kama mutum hudu bayan sun nemi fansar miliyan 30...

‘Yan sanda sun kama mutum hudu bayan sun nemi fansar miliyan 30 a Kebbi

9
0

‘Yan sanda sun kama mutum hudu bayan sun nemi fansar miliyan 30 a Kebbi
‘Yan jihar Kebbi sun kama wasu mutane hudu bayan sun yi garkuwa da wasu mutane suna bukarar kudin fansar miliyan 30 a Kebbi,Wadnda ake zargin sun kira suna bukatar a ba su kudin fansar miliyan 30, a kiran wayar da suka yi aka yi binciken da aka yi aka samu nasaar kama masu laifin a kauyen Gumbin Kure karamar hukumar Mayama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here