Home Labarai ‘Yan bindiga na cigaba da kashe mutane a Katsina

‘Yan bindiga na cigaba da kashe mutane a Katsina

10
0

‘Yan bindiga suna cigaba da kashe mutane a kudancin Katsina in da suke kashe magidanta da yin garkuwa da manoma da sace dabbobi.

Maharan suna matsala mutane duk tsarin samun sulhu na zaman lafiya da aka kawo a jihar.

A bayan nan sun kai farmaki Bakori da Funtuwa da ɗandume a yankin sun kashe mutane za su kai 13.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here