YADDA ZA KI HADA LEMUN CITTA DON KAWARDA CIWON SANYI
LEMUN CITTA
INGREDIENTS
Citta ɗanya
Gova
Kanunfari
Leman zaki
Sugar
Flavour
METHOD
Da farko aunty na zaki dafa suga da kanunfari,in ya dahu se ki tace ki ajiye a gefe ɗaya,se ki ɓare bayan citta ki wanke sai ki markaɗa ki jiye gefe ɗaya,se ki markaɗa gova sai ki tace,ss ki zuba gova da citta,se ki zuba leman zaƙin ki a kwano ki juya,se ki ƙara suga da flavour ki zuba ƙanƙara se sha.
Wannan hadi zai taimakawa lafiyar jiki da kawar da ciwon sanyi.
YANA MAGANIN SANYI SOSAI, musamman mata da maza don taimakawa lafiya.
MRS BASAKKWACE
managarciya