Home Fitattun Mata Yadda Za Ki Haɗa Alawar Madara Ta Musamman 

Yadda Za Ki Haɗa Alawar Madara Ta Musamman 

2
0
 Alawar Madara 
Madara gwangwani biyu,
Sugar cokali biyu,
Ruwa kwatan kofi,
Flavor karamin cokali daya, 
Butter cokali daya, 
Zaki zuba sugar a tukunya saiki ki sa  ruwa sai ki zuba butter ki zuba flavor ki barshi ya dahu saiki kashe ki kawo madarki ki zuba ki juya sosai saiki juyeta a Leda ki yanka ko Kuma ki mulmulata idan Kinada cutter kiyi irin shape Dinnan.
Alawa kayan marmari ce da uwar gida kan yi don burge iyalanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here