YADDA AKE  SUYAN KAYAN CIKI NA MUSAMMAN

 YADDA AKE  SUYAN KAYAN CIKI NA MUSAMMAN

BASAKKWACE'Z KITCHEN 


 SUYAN KAYAN CIKI
INGREDIENTS
Kayan cikin rago
Maggi seasoning,
Spices
Yaji
Maggi
Albasa


METHOD
Da farko zaki wanke Naman ki ki ɗaura akan wuta, ki yanka albasa ki zuba spices Maggie,sai ki rufe shi yayi ta dahuwa har ruwan jikin kayan cikin ya kone har man dake jikin kayan cikin ya tsatso ya fara soyashi ,bayan ya soyu Zaki ga yayi ja ,sai ki kwashe ki bade shi da dakken yajinki,ka kidin kina iya juyewa ki aje ko Kuma kina iya soya Naman ragonki da shi.

Wannan suyar ta musamman ce za ta taimaka maki sosai a wurin hada girki da iyalanki za su yi alfahari da ke.

Suyar nama na cikin abin da ake matukar bukatar uwar gida ta kware kansa domin shi na'in abinci ne na musamman da iyali ke so a yi.

Uwar gida da tasan abin da take yi Bata wasa da sha'anin girki musamman gefen abinci na musamman da ake yi a yau da kullum.

08167151176


MRS BASAKKWWCE.