Yadda ake haɗa Fluffy Doughnuts recipe

Yadda ake haɗa Fluffy Doughnuts recipe

Fluffy Doughnuts recipe
-2cups of flour
-1/3cup of sugar
-3tablespoon of powdered milk
-1tablespoon of active yeast
-1 large egg
-6tablespoon of water
-2tablespoon of butter
PROCEDURES

Dafarko zaki hada dukka dry ingredients dinki a bowl,saiki fasa egg din aciki, daganan saiki zuba ruwan(kaman yadda measurement din yake a sama).
Saikiyi knidding dinshi for like 2mins saiki dauko butter din kisaka kisaka kiyita knidding harsai yayi smooth sosai.
Saiki rufeshi kibarshi yatashi kaman na minti 30 zuwa awa 1.
Saiki daukoshi ki yankasu into 8 equal parts kokuma fin hakan depending on yadda kikeson size din.
Saiki yanka into your desired shape .
Bayan nan saiki Nemo ko parchment paper kokuma normal paper kisaka kowanne yanka akan paper daya.
Saiki Kara mayarda shi guri mai dumi.
Idnhr yakara tashi saika saka mangydarki a wuta low heat hajiyata ina nufin very low heat.
Toh saiki ringa dauka dough dinki kisaka a man kisoya.
NOTE:karki taba shi da hannunki kiriga dauko papern dayake da dough din saiki saka amai din.