YADDA AKE DAHUWAR NAMAN KAI NA ZAMANI MAI DADIN GASKE
MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN
DAHUWAR NAMAN KAI
INGREDIENTS
Naman kai da ƙafa
Maggi seasoning
Spices
Tarugu
Tattasai
Baking powder
Mai
Albasa
METHOD
Da farko Aunty ta Zaki wanke kan ragon ki Ko na shanu,sai ki zuba a tukunya ki ɗaura akan wuta,ki zuba farin Maggie da baking powder ki rufe ,bayan 40 minutes sai ki sauke ki zubar da ruwan sai ki ɗauko jajjagaggen gayan miyar ki ki zuba ki zuba spices da Mai da albasa ki zuba ruwa kadan ki maida kan wuta,after 30 munites sai ki sauke.
NOTE
Advantage din zubar da ruwan farko sabida Kar yayi Danko.
MRS BASAKKWWCE
managarciya