Tambuwal Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni 

Tambuwal Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni 
Gov. Tambuwal

Tambuwal Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni 

Gwamna Tambuwal na jihar Sokoto ya rantsar da sabbin Kwamishinoni guda uku domin soma kama.aiki.

Gwamnan jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya rantsar da sabbin 'yan majalisar zartarwar jihar a ranar Laraba a gjdan Gwamnatin jihar.

Mutanan da aka rantsar a matsayin sabbin 'yan majalisar zartarwar sun hada da Farfesa Abubakar Illela da Shuaibu Gwanda Gobir da kuma Hassan Muhammad Maccido.