Home Labarai Sokoto na buƙatar ɗauki kan aiyukkan ‘yan bindiga

Sokoto na buƙatar ɗauki kan aiyukkan ‘yan bindiga

15
0

Sokoto ta koma tarkon mutuwa

Wasu ɓangarori a jihar Sakkwato sun koma matattarar ‘yan bindiga, a kwanan nan a ƙalla sun kashe magidanta 15 an yi garkuwa da sama da mutum 79 a ƙananan hukumomi shidda a jihar Sakkwato.

Hare-haren bayan nan a Raɓah da Dange shuni da Isa da Boɗinga da Keɓɓe da Goronyo da Tureta da Tambuwal da wasu yankunan a ƙananan hukumomin jihar ya haifar da damuwa yanda matsalar tsaro ke ƙara ta’azzara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here