Home Rahoto Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan bindiga sun ƙwato bindogogi da babura

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan bindiga sun ƙwato bindogogi da babura

22
0

 
Sojojin Nijeriya da ke samar da tsaro a tawagar Fansar Yamma sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga biyu sun ƙwato makamai da babura a artabun da aka yi da ɓatagarin cikin ƙaramar hukumar Raɓah a Sakkwato.

Farmakin ya faru ne bayan bayanan sirri ingatattu da sojoji suka samu da safen Juma’a ‘yan bindigar sun zo da yawa sun saci shanu a yankin Maikujera, nan jami’an tsaro suka yi yinƙurin hana samun nasara a wurin ‘yan bindigar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here