Shugaban karamar hukuma a Sakkwato ya rasu

Shugaban karamar hukuma a Sakkwato ya rasu

Shugaban  karamar hukumar Kebbe a jihar Sakkwato Alhaji Bello Yarima ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
Wani makusancin iyalan shugaban karamar hukumar ne ya tabbatar da rasuwarsa a asibitin koyarwa ta Usman danfodiyo a Sakkwato.