MAMAYA:Fita Ta Farko
Kowane Ɗan'Adam ya kwanta domin samun hutu ga rayuwarsa cikin kwanciyar hankali yana barcinsa, a dai-dai wannan lokacin Bilkisu ke zaune gaban darduma tana rera karatun Al- Qur'ani mai girma, cikin madaidaiciyar muryarta mai daɗin sauraro ga mai saurara. Daga can kofar ɗakinsu Bilkisu wani bakin guntun abune keta mulmula yana birgima yana ƙara dunƙulewa waje guda, tamkar wani kullin magani. A hankali wani danƙwalelen ido ƙwaya ɗaya tal ya bayyana a tsakiyar dunkulin abun nan, sannu a hankali idon yayita tsawo yana kara girma ya nufi hanyar kofar ɗakinsu Bilkisu,
MAMAYA
*NA*
*HAUWAU SALISU*
*MAGA_TAKARDAN KAINUWA CE *
07081095452
My Gmail: hauwausalisu407@gmail.com
My Facebook: Hauwa'u Salisu
My Wattpad:Hauwausalisu
https://my.w.tt/P1yNEVRFl3
Bismillahirrahmanirrahim
Da sunan Allah mai kowa mai komi ,zan fara da yaban ikon sa ke kasan cewa da ku a wani sabon littafin nawa mai suna MAMAYA .
Ina roƙon Allah ya sa yan da na fara sa lafiya na gamasa lafiya . Ameen .
*SADAUKARWA*
__Na sadaukar da wannan littafi sukutum gare ki_ *NAME SAKE ƊITA*
_(Hauwah maman zee) Allah ya bar kauna da zumunci tsakanin mu ya sa ya ɗore har jikokin mu
managarciya