Kotu Ta Yi Watsi Da Karar PDP Kan Zaben Gwamnan Kebbi
Kotu Ta Yi Watsi Da Karar PDP Kan Zaben Gwamnan Kebbi
Kotu ta yi watsi da bukatar PDP da Janaral Aminu Bande kan shari'ar zaben Gwamnan Kebbi.
Daga Abbakar Aleeyu Anache
Kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Kebbi ta jaddada nasarar Dakta Nasir Idris Kauran Gwandu a zaben da ya gudana na 2023.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta yi watsi da bukatar jam'iyyar PDP da dan takararta na gwamnan Kebbi Janaral Aminu Bande na kalubalartar nasarar zababben Gwamnan Kebbi Dakta Nasir Idris Kauran Gwandu.
Sauran bayani na zuwa,.....
managarciya