HOW TO MAKE SPECIAL MEAT SOURCE 

HOW TO MAKE SPECIAL MEAT SOURCE 
BASAKKWACE'Z KITCHEN
   MEAT SOURCE 
INGRDIENTS
Naman rago kona shanu
Tattsai kore and Ja
albasa
maggi
Gishiri
Mangyaɗa
kayan kamshi
METHOD
Da farko uwar gida zaki wanke naman ki da kyau,ki sa a cikin tukunya,ki zuba kayan ƙamshi,da maggi da gishiri ki yanka albasa,ki rufe ya dahu sosai harse ya kusa ƙone ruwan dahuwar se ki dauko soyayyan mangyaɗan ki ,ki zuba kaɗan ki juya se ki ɗauko yan kakken albasan ki da tattasai ki ki xuba,ki jujjuya ,minti uku ki sauke se ci ko kizuba kan farar shinkafa ko taliya ko doya.
MRS BASAKKWACE.