ADC can address North Challenges—- David Mark
ADC can address North Challenges---- David Mark Interim national chairman of the African Democratic Congress (ADC), David Mark, has said the North is bleeding, stressing...
ANA BARIN HALAL..: Fita Ta 10
ANA BARIN HALAL..: *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE* *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* *PAGE* 10 Ɗago kai nayi na dubi habiba, wanda har zuwa lokacin jikinta rawa yakeyi, maida...
PDP TO ZONES PRESIDENCY TO THE SOUTH FOR 2027
In a bold move ahead of the 2027 general elections, the People’s Democratic Party (PDP) has officially designated its presidential ticket to the South,...
Sarkin Musulmi ya aiyana Assabar ɗaya ga watan Safar
Shugaban koli na harkokin addinin Musulunci Alhaji Sa'ad Abubakar ya aiyana ranar Assabar ce daya ga watan Safar 1447 daidai da 26 ga watan...
Fadar shugaban ƙasa ta mayar da martani kan zargin Kwankwaso na watsar da Arewa
Fadar Shugaban Ƙasa ta musanta zargin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso cewa gwamnatin Bola Tinubu ta watsar da yankin Arewa, tana mai cewa arewacin Najeriya...
An hanunta mutane 11 da suka kubuta a hannun masu garkuwa ga mataimakin gwamnan Sakkwato
Mutane 11 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen Jaibaba mazabar Turba a karamar hukumar Isa sun samu 'yanci. Jami'an tsaro dake...
ELEVEN VICTIMS RESCUED FROM BANDITS’ DEN IN SOKOTO
Eleven persons kidnapped by Bandits from Jaibaba village in Turba ward of Isa Local Government have been rescued. They were rescued by security operatives from...
APC ta zaɓi sabon shugaban jam’iyya na ƙasa
APC ta zaɓi sabon shugaban jam'iyya na ƙasa Jam’iyyar APC ta zaɓi sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda. Shugaban Gwamnonin APC kuma Gwamnan Jihar...
ANA BARIN HALAL..: Fita Ta Tara
'ANA BARIN HALAL..: *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE* *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* *PAGE* 9 Tunda jammy ta sauƙa na ji komai ya fita mun a kai, sai kawai...