Malami A Sakkwato Ya Sake Hasashen Mataimakin Gwamna Ba Zai Gaji Tambuwal Ba
Wani malamin addini a Sakkwato da ya yi hasashen mataimakin Gwamnan jihar Sakkwato Honarabul Manir Muhammad Dan'iya ba zai gaji Gwamna Aminu Waziri Tambuwal...
Makarantun Gwamnati A Jihar Jigawa Nafuskantar Ƙarancin Malamai
Jihar Jigawa na daya daga cikin jahohin Arewa da ke da tsarin bayar da ilimi kyauta, kamar yadda lamarin yake a dokar ilimi ta...
Ɗalibar Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina Ta Lashe Gasar Hikayata
Ɗalibar Jami'ar Umaru Musa Yar'adua Da Ke Katsina Ta Lashe Gasar Hikayata Ta Gidan Radiyon BBC Hausa Ta Shekarar 2021 Aishatu Musa Dalil ita ce...
Buhari Ya Cancanci Yabo Saboda Yadda Ya Magance Matsalar Tsaro A Nigeria – Garba Shehu
Buhari Ya Cancanci Yabo Saboda Yadda Ya Magance Matsalar Tsaro A Nigeria – Garba Shehu Daga Muhamnad Kwairi Waziri Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa...
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Masu Yi Wa Kwamanda ‘Yan Bindiga Alero Safara Makamai A Zamfara
Daga Hussaini Ibrahim. Runundunar 'Yan Sandan Jihar Zamfara hadin gyuwa da Rundunar, Dakarun FIB da STS da Sufeto janar Alkali ya turo Karkashin jagorancin DSP...
Gov. Bagudu commending the president Buhari for actualizing his promises
President Muhammadu Buhari has vowed to complete and commission all initiated and inherited road projects before the end of his second and last tenure. The...
An Samu Gawar Magidanci Tare Da Matar Da Zai Aura Cikin Mota A Kano
Rundunar 'yan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta gano gawar mutane biyu, mace da namiji a wata mota, ƙirar Siyana a kan titin...
Three Niger Former Executives Drags Colleagues To Court For Defamation
Muhammad Awwal Umar, Minna. Three Former Niger State All Progressives Congress Executives have dragged their colleagues to Chief Magistrate Court Bosso for an alleged conspiracy...
Buhari Ya Bayar Da Umarnin Fatattakar ‘Ƴan Bindigar Da Ke Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba manyan hafsoshin tsaron ƙasar umarnin fatattakar ƴan bindigar da ke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja da kuma na...
Ba za mu yarda da ƙarin farashin man fetur ba- Ƙungiyar Ƙwadago
Ba za mu yarda da ƙarin farashin man fetur ba- Ƙungiyar Ƙwadago Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasa, NLC, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta...










