Bayan Ba Da Miliyan 40 ‘Yan Bindiga Sun Saki Mutanen Zariya, Sun riƙe Uku Sai An Kai Musu Babura 3
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Kaduna ta tabbatar da sakin 10 da ga cikin 13 na ma'aikatan ƙaramar hukumar Zariya da ke Kaduna. Mohammed Jalige,...
Bagudu Bags Award From Chattered Institute
The Chattered Institute of Taxation of Nigeria, CITN has conferred a merit award on Kebbi State Government. at the CITN Merit Award and Dinner Ceremony...
Iyalan Shehu Kangiwa Sun Kokawa Tambuwal Kan Halin Da Suke Ciki
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Iyalan tsohon gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Shehu Kangiwa sun koka kan halin da suke ciki...
Wata Biyar Ba Albashi: Likitoci Sun Yi Barazanar Barin Aiki A Gombe
Daga Habu Rabeel, Gombe. Sababbin Likitocin da aka yaye karo na farko a jami’a mallakar jihar Gombe kimanin su 22 sun yi barazanar barin aikin...
Sirrukan Da Ke Tattare Da Miyar Egusi
Aisha Bashir tambuwal aishabasheer2017@gmail.com Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhu, uwargida da amarya da dukkan masu bibiyar wannan kafa ta yada labarai wato MANAGARCIYA ina yi maku ku barka...
Wata Amarya Ta Nemi Kotu Ta Raba Aurenta Da Mijinta Kan Wahala Da Take Sha
A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma – Amarya Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana Bakwai Da Aurensu Wata sabuwar Amarya ta nemi...
Zamfara APC Marafa Faction Congress: Surajo Mai Katako Emerges Chairman
By Aminu Abdullahi Gusau. New leaders to run the affairs of Zamfara All Progressive Congress APC Marafa faction have been elected. Those elected are Alhaji Surajo...
Gov, Matawalle Announces Lift On Suspension Of Telecom Service
By Aminu Abdullahi Gusau. Governor Bello Mohammed (Matawallen Maradun) of Zamfara state has announced the suspension of embargo on telecommunications in the state beginning from...
Gwamnan Zamfara Ya Bada Umarnin Buɗe Layukan Sadarwa A Ranar Talata
Daga Hussaini Ibrahim. Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya bi sahun gwamna Jihar Kaduna Malam Nasiru wajan bada Umarnin Bude layukan Sadarwa da ke fadi...
Ban Ce Nabar Siyasa Ba Sai Dai—–Bafarawa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon gwamnan Sakkwato Alhaji...












