Kawar Da Wahalar Aure Ne Maganin Matsalolin Tarbiya Da Ake Fama Da Su—–Shaikh Mustafa Sidi Attahiru

0

Malamin addinin musulunci a jihar Sakkwato Shaikh Mustafa Sidi Attahiru ya bayyana cewa matsalolin da ake fama da su na lalacewar tarbiya yana da...

Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Bashir Tofa Ya Rasu

1

 Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Bashir Tofa Ya Rasu Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar NRC, Alhaji Bashir Tofa ya rasu. Wata majiya da ga...

Ɗalibban Makarantar Islamiyya 21 ‘Yan Sanda Sun Kuɓutar Da Su A Zamfara

0

  Rundunar 'yan sanda a Jihar Zamfara ta ce ta damƙa wasu ƙananan yara 21 da ta kuɓutar, bayan mahaifansu sun tura su zuwa karatun...

Dole Fa Gwamnati Ta Yi Dokokin Aure A ƙasar Hausa— Dakta Mus’ab Isah Mafara

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});         Rubutawa: Dakta Musab Isah Mafara.   Ba labaran da ke baƙanta min rai ko yaushe na ziyarto...

Sabon Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Kwankwaso Da Ganduje

0

Lokacin da Ganduje ya kai wa Kwankwaso ziyarar ta'aziyyar rasuwar ƙaninsa a kwanannan dai-dai lokacin da ake ta raɗe-raɗin yin sulhu tsakanin tsohon gwamnan...

Wike Ya Goyi Bayan Gwamnan Bauchi Ya Tsaya Takarar Shugaban Ƙasa A 2023

1

Gwamnan Rivers Nyesom Wike, ya ce jam'iyarsa ta PDP matuƙar tana son samun nasara a zaɓen 2023 tau ta tsayar da Gwamnan Bauchi Bala...

Yadda Ake Dafa Miyar Agusi Ta Musamman

0

MOMMYN MUS'AB   CLASSIC FOOD                 &   GYARAN JIKIYADDA AKE DAFA MIYAR AGUSHIIngridiantegusiNama AlbasaMaggiMai Tumatur Kayan kamshi Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wutaIdan...

MEE’AD Labarin Soyayya Mai Rikitarwa:Fita Ta Uku

0

                                       *- Page -* 7 & 8 Cikin...

Babban Buri:Fita Ta Sha Biyu

0

 BABBAN BURI MALLAKAR DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM. SADAUKARWA GA AISHA IDREES ABDULLAHI {SHATU}. FITOWA TA SHA BIYU. `````Ganin kamar bata numfashi ne ya sanya ni duƙewa a gurin kana...

Samar Da Wurin Wasa Na Zamani A Sakkwato:Wamakko Ya Yabawa Dan Kwallon Nijeriya

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yabawa dan kwallon Nijeriya Abdullahi Shehu kan samar da filin...