Ƙabilu Mazauna Zamfara Sun Tabbatar Da Goyan Bayan Su Ga Matawalle
Daga Hussaini Ibrahim. Tawagar shugabanni Kabilun mazauna cikin Jihar Zamfara, sun jadda goyan bayan su ga gwamna Bello Matawalle ,ga sabon mai ba wa gwamnan...
Bangarori Uku Ne Ke Jayayyar Shugabancin APC A Sakkwato
A jiya Alhamis babbar kotun kasa a birnin tarayya a Abuja ta daga sauraren karar da ke gabanta kan wane ne shugaban APC a...
Gwamna Masari Ya Soke Bangar Siyasa Da Lika Fastoci A Katsina
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya rattaba hannu a wata sabuwar doka a yunƙurin sa na magance rashin tsaro a jihar. Yahaya Sirika, Kwamishinan...
Ƙungiyar Arewar Mu Duniyar Mu Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Matafiya A Jos Da Fataken Shanu A Aba
Daga Habu Rabeel, Gombe Kungiyar arewar mu Duniyar mukungiya ce ta yan arewa dake da helkwata a garin Kaduna da aka kafa ta domin kare...
Rikicin APC Kano:Ɓangaren Shekarau Za Su Tafi Kotun Ƙoli
Ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyyar APC a Jihar Kano da ke rikici da tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce zai ɗaukaka ƙara kan...
Gawuna applauds Centre for dry land agriculture for training 1500 beneficiaries on commodity value chain
By Ibrahim Hamisu, Kano. Kano State Deputy Governor Dr.Nasiru Yusuf Gawuna has appreciate the Centre for Dry land Agriculture (CDA) Bayero University Kano for training...
Kashe DPO A Katsina:Sojoji Sun Halaka Yaron Bello Turji Da Wasu 41
Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin dan ta’adda, wanda ya ke...
Turkiya Za Ta Taimaka Jigawa Kan Kasuwancin Noma
Jamhuriyar Turkiyya ta bayyana aniyar ta na taimakawa gwamnatin jihar Jigawa wajen bunkasa sana'ar noma. Jakadan Turkiyya a Najeriya Hidayet Bayraktar ya ba da wannan...
Aiyukkan ‘Yan Ta’adda Na Faruwa Ne Saboda Rashin Kishin Kasa——Kungiyar Dalibban Arewa
Daga Hussaini Ibrahim. Gamayyar kungiyar Daliban Arewa ta tabayyana cewa ayyukan ‘yan ta'adda na faruwa ne sakamakon rashin kishin kasa, da rashin gaskiya da talauci...
Matsalar Man Fetur:Farashin Galan Ya Kai 2000 A Sakkwato
Matsalar karancin Man fetur da ake fama da ita a Nijriya, jihar Sakkwato abin ya ta'azara al'ummar sun shiga cikin halin wahala musamman a...