Buhari Ya Sanya Hannu Kan Dokar Zabe, Ya Kuma Sanarda Majalisa Abin Da Yake Son Ta Yi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saka hannu kan dokar zabe da majaisar tarayya ta yi wa gyaran fuska domin tun karar zaben 2023. Shugaban kasa...
Ban Da Burin Zama Shugaban Ƙasa A 2023——-Nasir El-Rufa’i
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce baya da wani burin zama shugaban ƙasa a 2023, ya yi alƙawalin mara baya ga duk ɗan takarar...
HOW TO MAKE WONDERFUL CHICKEN TIKKA MASALA
BASAKKWACE'Z KITCHEN CHICKEN TIKKA MASALA INGREDIENTS:1 cup basmati rice1 1/2 tablespoons canola oil1 1/2 pounds boneless, skinless chicken thighs, cut into 1-inch chunksKosher salt and freshly...
Kotu Ta Jaddada Ɗaurin Da Aka Yi Wa Farouk Lawan Zai Shafe Shekara Biyar A Gidan Yari
Kotun Ɗaukaka Ƙara a yau Alhamis ta rage shekarun da a ka yanke wa tsohon ɗan majalisar wakilai, Farouk Lawan a gidan yari zuwa...
HOW TO MAKE SPECIAL MEAT SOURCE
BASAKKWACE'Z KITCHEN MEAT SOURCE INGRDIENTS Naman rago kona shanu Tattsai kore and Ja albasa maggi Gishiri Mangyaɗa kayan kamshi METHOD Da farko uwar gida zaki wanke naman ki da kyau,ki sa a cikin tukunya,ki...
Insecurity: Tambuwal Procures Surveillance Equipment For SSS In Sokoto
Sokoto state government has assured the state command of the State Security Service (SSS) that it will soon take possession of a surveillance equipment...
Buhari Zai Sanya Hannu A Kundin Gyaran Dokar Zaɓe
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya miƙa kai bori ya hau, inda a ke sa ran a ranar Juma'a zai sanya hannu a kan kundin...
ƘADDARAR RAYUWA:Fita Ta Biyar
ƘADDARAR RAYUWA:Fita Ta BiyarSTORY&WRITEN BY AISHATU MUSA SANI
Gwamnan Zamfara Ya Rantsar Da Sabon Mataimakinsa
Sa’o’i kadan da majalisar jihar Zamfara ta tsige Mahdi Aliyu Gusau, daga mukamin mataimakin gwamnan jihar, bayan an sha turka-turka ta siyasa, Gwamna Matawalle...
Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kadarorin Tsohon Gwamnan Zamfara Abdul’aziz Yari
Kotu ta bada umarnin ƙwace kadarori 10 a Abuja da Kaduna da kuma wasu kuɗaɗe a Amurka ma su alaƙa da tsohon Gwamnan Zamfara...












