Mambobin Jam’iyar APC Ba Su Da Hurumin Kai Kararta, Babban Taronta Ya Gudana Kamar Yadda Aka Shata–Kotu
Wata babbar kotu a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kyale jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da babban taronta na...
Kotu Bayarda Umarnin Cire Dokar Da Ta Hana Masu Rike Da Mukaman Gwamnati Shiga Zabe A Nijeriya
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia a jihar Abia ta umarci babban lauyan Gwamnatin tarayya Kuma ministan Shari’a da ya gaggauta...
Burinmu mu sauya masu ƙarancin tunanin Ƙwaƙwalwa daga shugabancin Nigeriya– We2geda
Daga Ibrahim Hamisu. Ƙungiyar matasa domin sabunta shugabancin ƙasar nan wato We2geda ta ce tsofaffi masu karancin tunanin ƙwaƙwalwa ne suke kankane komai, kuma suka...
Zamfara NURTW Attacks State Fire Service Officials
By Aminu Abudullahi Gusau. The Chairman of Zamfara state chapter of National Union Of Road Transport Workers, NURTW, Alhaji Hamisu Kasuwar Daji has today led...
HYPPADEC Zata Horar Da Matasa 5000 A Jahohi Shida Don Samar Ayyukan Yi Na Dogaro Da Kai
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Awwal Umar Kontagora, Abuja Gina matasa ta hanyar samar masu da gurabun ayyukan yi, zai...
Radadin Barin Mulki: Matar Tsohon Gwamna Obiano Ta Zabga Wa Matar Ojuku Mari A Wajen Rantsar Da Gwamna Soludo
Kallo ne ya koma sama a wajen rantsar da Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Chukwuka Soludo a yau Alhamis, bayan da matar gwamna mai barin-gado,...
Kungiyar NURTW Sun Kai Wa Hukumar Kashe Gobara Hari A Zamfara
Daga Hussaini Ibrahim. Kungiyar ma’aikatan zirga-zirgar ababen hawa ta kasa, reshen jihar Zamfara watau (NURTW) ta kai wa ma’aikatan hukumar kashe gobara ta jiha hari,...
Kotu ta ɗaure wani ɗalibi da ya saci Taliya da Indomie
Wata kotu a Gwagwalada a Abuja, a yau Alhamis, ta yanke wa wani ɗalibi, Hilary Yunana, ɗan shekara 19 hukuncin wata huɗu a gidan...
Kamfanin Siminti Na BUA Ya Kashewa Al’ummar Da Ke Zagaye Da Shi Miliyan 62 A Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); A bangaren hulda da jama'a Kamfanin siminti na BUA ya kashe kudi miliyan 62 kan samar da wutar...
Mi Ya Sa Tambuwal Zai Fifita Shekarru Saman Kwarewa A Mukin Nijeriya?
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Gwamnan kwato Aminu Waziri Tambuwal ya shawarci mutanen Nijeriya kar su yarda su zabi tsoho...









