Za Mu Ɗauko Sojojin Haya Su Yaƙi ‘Yan Ta’adda — El-rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi barazanar kawo sojojin haya daga kasashen waje domin yaƙar ƴan ta’addan da ke ta'addanci a dazuzzukan...
A Tallafawa Mabukata Da Abinci A Watan Ramadan Musamman A Halinda Ake Ciki
Daga Ibrahim Hamisu, Kano. Shugaban Gidauniyar Tallafawa Mabukata Daga Tushe wato Grassroot Care and Aid Foundation Amb Auwal Muhd Danlarabawa ne yayi wannan Kira...
An Ga Watan Azumin Ramadan A Nijeriya—–Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi ya ba da sanarwa ganin watan Ramadan a yau jumu'a ya ce sun samu labarin ganin wata daga shugabanni addinai da kungiyoyi...
@RamadanKareem: HOW TO MAKE CHICKEN TERIYAKI NOODLES
BASAKKWACE'Z KITCHEN HAPPY RAMADAN CHICKEN TERIYAKI NOODLES INGREDIENTS8 ounces whole wheat spaghetti1 tablespoon avocado or canola oil14 ounces coleslaw mix1 cup shredded red...
Sokoto State Did Not Divert N189 billion or Any Kobo
Our attention has been drawn to reckless and provoking reports by some online news media about alleged diversion of N189 Billion by the Sokoto...
Kashe-kashen da a ke yi a Arewa-maso-Yamma ya fi na Arewa-maso-Gabas — El-rufa’i
Gwamna Nasir El-Rufa’i na Jihar Kaduna a yau Alhamis ya ce girman kalubalen tsaro da ake fama da shi a yankin Arewa-maso-Yamma ya fi...
Ramadan Package: Yari Distributes 172 Trucks Of Foodstuffs To His Supporters, Orphans, IDPs, Others In Zamfara
By Aminu Abdullahi Gusau. In his efforts to make this year's Ramadan easier to his supporters, orphans and internally displaced persons, "IDPs" in the state,...
@RamadanKareem: YADDA ZA KI HADA CHAPMAN DON KAWAR DA KISHIRWAR IYALI
ZEZA'S CUSINE CHAPMAN INGREDIENTS .Lemon Zaki (lemon bawo ) .Lemon tsami . Cocumber .Fanta . Sprite . Grenadine Yadda za ki hada: Da farko Za ki yanka lemon zakinki, lemon tsaminki, cocumber round (ya...
Na Cutar Da Sakkwatawa Matukar Ban Nemi Takarar Gwamna A 2023 Ba—- Barista Mukhtari Shagari
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon mataimakin gwamnan Sakkwato kana mininstan albarkatun ruwa a Nijeriya Mukhtari Shehu Shagari daya daga...
‘Yan Bindiga Sun Soma Kiran Iyalan Fasinjojin Jirgin Ƙasa Da Suka Yi Garkuwa Da Su
Ƴan ta'adda da su ka kai hari kan jirgin ƙasa a kan hanyar sa ta zuwa Kaduna da ga Abuja a ranar Litinin sun...










