2023: Gov. Badaru Receives Amaechi In Jigawa
The Governor of Jigawa state Alhaji Mohammed Badaru Abubakar has received one of the All Progressives Congress APC presidential aspirants who is also the...
Buhari ya ba da Umarnin Raba Tan 40,000 Na Hatsi Ga Mabuƙata
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da a gaggauta fitar da tan 40,000 na hatsi iri daban-daban da ga rumbun gwamnati domin taimakawa marasa...
DAY 11 @RamadanKareem: Yanda Za Ki Haɗa STEAK FAJITAS Mai Ɗanɗanon Gaske
BASAKKWACE'Z KITCHEN DAY 11 @Ramadan Kareem STEAK FAJITAS INGREDIENTS Naman Rago Fulawa Albasa Tattasai Kore & Red Spices Maggi lemun tsami latas METHOD Da farko aunty na zaki kwaɓa fulawayar ki kwaɓin meat...
DAY 11 @RAMADAN: HOW TO MAKE A MOST DELICIOUS DUCHESS POTATOES
BASAKKWACE'Z KITCHEN DAY 11 @RAMADAN DUCHESS POTATOES INGREDIENTS 3 pounds Yukon Gold potatoes, peeled and cut into 1 1/2 inch dice 1 1/2 sticks butter, plus 2 tablespoons...
Muna Iyakar Ƙoƙarinmu Duk Wata Muna Biyan Albashi—-Tambuwal
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya jinjinawa gwamnatinsa kan duk wata tana yin albashi ga ma'aikatanta kan kari. Gwamnan a wurin taron masu ruwa...
Amfanin Kankana Guda 9 Ga Lafiyar Jiki Da Ta Iyali
1. Kankana na dauke da sinadarin “Lycopene” wanda yake kauda kwayoyin cutar daji. 2. Kankana na samar da kariya daga ilollin zafin rana da kuma...
Kotu ta aika wani mutum gidan yari bisa zargin garkuwa da ɗan maƙwabcinsa a Kaduna
A yau Litinin ne wata Babbar Kotun Majistare da ke Kaduna ta bada umarnin sake tsare wani dan kasuwa mai suna Abdullahi Nurudeen mai...
DAY 10 @RAMADAN KAREEM: HOW TO MAKE A SPATCHCOCK CHICKEN
BASAKKWACE'Z KITCHEN DAY10 @RAMADAN KAREEM SPATCHCOCK CHICKEN INGREDIENTS1 whole chicken 1.4 kg/ 3 lbs, the best quality you can afford600 g medium sized russet...
Rashin haɗin kai shi zai kada PDP a 2023 — Tsohon Gwamnan Kaduna
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar adawa ta PDP da su haɗa kansu...
Bayani Kan Adadin ƙwan Da Mutum Zai Ci, Ba Zai Haifar Masa Da Ciyon Zuciya da Wasu Matsalolin Jiki
Ƙwan kaji na daga cikin nau'in abinci mai inganci na yau da kullum, saboda araharsa da kuma sauƙin sarrafawa. Babban ƙwan kaza guda na...











