Gwamnatin Sokoto Ta Ce A Shirye Take Ta Yi Tattaunawa Da ’Yàn Bìñdiga

0

Gwamnatin Jihar Sokoto ta bayyana cewa a shirye take ta shiga tattaunawa da ’yan bindiga, matukar suna da niyyar ajiye màķàmansu tare da rungumar...

Yan bindiga sun kaddamar da sabbin hare-hare a Jihar Kebbi 

0

Daga Abbakar Aleeyu Anache. Rahotanni daga jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana cewa yan ta'adda sun kai hari a kauyen Tadurga...

SOKOR REP APOLOGIZED TO SEN. WAMAKKO AND BEG FOR HIS FORGIVENESS

0

From what analysts described as political development in Sokoto State, the Sokoto State Governor Ahmed Aliyu Sokoto and his political mentor, Senator Aliyu Magatakarda...

Shekara 2: Sanata Lamiɗo ne yafi samarwa matasa aikin yi

0

  Ɗan majalisar dattijai mai wailtar Sakkwato ta Gabas Sanata Ibrahim Lamiɗo ya soma bukin cikar shekara biyu, yana wakiltar yankinsa a zauren Majalisa, ya...

DUHU DA HASKE: Fita Ta 34

0

DUHU DA HASKE      Na*Jiddah S mapi* *Chapter 34*                  ~Sun gama shirya komai kafin suka bar ɗakin, kowa...

Democracy Must Work, Says Senator Tambuwal in Stirring Democracy Day Message

0

As Nigeria marks this year’s Democracy Day, Senator Aminu Waziri Tambuwal has called for renewed commitment to democratic ideals, insisting that democracy must not...

Dangote ya yi ritaya a matsayin shugaban kamfanin sa

0

Aliko Dangote ya yi ritaya daga matsayin Shugaban Kwamitin Gudanarwa na kamfanin sukari mai suna Dangote Sugar Refinery PLC,  wanda hakan ya kawo karshen...

Gwamnatin tarayya ta soke faretin bikin ranar dimokuraɗiyya

0

Gwamnatin Tarayya ta soke faretin sojoji da ake yi don tunawa da Ranar Dimokuraɗiyya ta shekara-shekara, wadda za a gudanar da bikin ta a...

Ambaliyar Mokwa: Bago ya bukaci mazauna kogi da su ƙaura daga bakin gulabe

0

Ambaliyar Mokwa: Bago ya bukaci mazauna kogi da su kaura, ya ba da gudummawar Naira Biliyan daya da filaye don sake tsugunar da wadanda...

Abu mai fashewa ya kashe mata bakwai a Sokoto

0

Kimanin mutum bakwai sun riga mu gidan gaskiya bayan tarwatsewar wani abun fashewa da ake zargi mayaƙan Lakurawa sun dasa a Ƙaramar Hukumar Tangaza...