APC Stakeholders Forum Ta Fara Gangamin Goyon Bayan Zulum Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa

0

Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna. Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC sun fara gangamin goyon bayan gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum a...

Gwamnatin Zamfara Ta Umarci Jama’a Dasu Mallaki Bindiga Domin Kariyar Kansu

0

Daga Aminu Abdullahi Gusau. Gwamna  Bello Muhammed Matawalle na jihar Zamfara ya umarci ‘yan jihar sa da su nemi lasisin mallakar bindiga a jihar,  yayin...

Matsalar Tsaro: An Rufe Wasu Kasuwanni A Zamfara

0

  Mustapha Imrana Abdullahi.   Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta bayyana rufe wasu kasuwanni a kananan hukumomi biyu sakamakon tabarbarewar harkokin tsaro...

Ɗumbin jama’a na ‘tserewa’ daga garin Mada na Zamfara bayan harin ‘yan bindiga

0

Bayanai daga garin Mada na Jihar Zamfara na cewa mutane na tserewa daga garin bayan harin da ‘yan bindiga suka kai a jiya. Shaidu sun...

KASUPDA: Ta yabawa shugaban ƙaramar hukumar Sabon Gari

0

Daga Shu'aibu Ibrahim. Hukumar tsara birane na jihar kaduna, (KASUPDA) karkashin jagorancin Alh Sama'ila Dikko ta yabawa shugaban karamar hukumar sabon Gari ,Injiya Muhammad Usman. Yabon...

2023 Election: Northern Group Ask APC  Presidential Candidate To Pick VP  From Other Faith

0

By  Abdullahi Alhassan, Kaduna.   A Northern Nigeria Front for Equity and Good Governance (NNFEGG) has called on the All progressive Congress,A P C  Presidential Candidate...

Matsayar Jam’iyyar APC Na Tsayar Da ‘Yan Takara Musulmi Da Musulmi Ba Shi Ne Mafita Ba – Kungiyar NNFEGG

0

    Daga; Abdullahi Alhassan, Kaduna.       WATA Kungiyar da ke fafutukar tabbatar da daidaito da shugabanci nagari a Arewacin Najeriya wato Northern Nigeria Front For Equity And...

Zaben fidda-gwanin APC: A. A Jinjiri Ya Maka Bashir Machina Kotu

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});     Daga Muhammad Maitela, Damaturu. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});     Ga dukan alamu,...

Cleric to FG: Create Agency For Continuous  PVC Registration Like NIN

0

        By Abdullahi Alhassan, Kaduna.       An Islamic Cleric Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna, has call on Federal government and independent National electoral Commission INEC  as a matter...

INEC ta yi waje rod da Lawan; ta tabbatar da Hon. Machina a Yobe

0

Daga Shamsudeen Yobe. Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya (INEC) ta yi waje rod da Shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Lawan tare da tabbatar...