Daraktan Shiri Mai Dogon Zango Izar So Ya Rasu
Allah Ya Yi Wa Daraktan Fim Ɗin Izzar So Nura Mustapha Waye Rasuwa Yanzu muke samun labarin rasuwar daraktan shirya fim ɗin Izzar so wato...
Wajibin Iyaye Ne Su Kula Da Tarbiyar ‘Ya’yan Su Ba Gwamnati Ba—Inji Ambasada Musa
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna An bayyana cewar tavarvarewar tarbiyar matasa da ya janyo suna anfani da makamai wajen kaiwa al'umma hare hare suna...
An yanke wa masu neman-maza hukuncin kisa a Bauchi
Wata babbar kotun shari’ar Musulunci a Bauchi da ke arewacin Najeriya ta yanke wa mutum uku hukuncin kisa ta hanyar jefewa, bayan ta same...
Jamoh Social media Team lament unfair treatment from DG Compaigh
Jamoh Social media Team lament unfair treatment from DG Compaigh By Abdullahi Alhassan, Kaduna. Some Team member of defunct Dr Bashir Jamoh Campaign organization,for the aspiration...
Matasa Sun Yi Yunƙurin Hana Ɗan Majalisa Shiga Jakusko A Yobe
Daga Muhammad Maitela, Yobe. Xan majalisa mai wakiltar qananan hukumomin Bade da Jakusko a jihar Yobe, Hon. Zakari Ya'u Galadima ya gamu da fushin fusatattun...
Kara Lokacin Rijistar Katin Zabe Dama Ce Ga Al’ummar Yobe—-Hon. Shariff Abdullahi
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe. Dan takarar kujerar Gwamnan jihar Yobe a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Hon. Shariff Abdullahi ya yaba da matakin da hukumar zabe...
HOW TO MAKE FRUIT CAKE
BASAKKWACE'Z KITCHEN FRUIT CAKE INGREDIENTS FLOUR-450gCOCO POWDER-50gBROWN SUGAR-400gBUTTER-500gEGGS-12PcsBRANDY-4TbspRUM-4TbspMIXED FRUITS-300g(pre-soaked in brandy)CINNAMON-1TspMIXED SPICE-1TspNUT MEG-1TspBROWNING-2TbspVANILLA FLAVOUR-2TbspBAKING POWDER-1TbspLEMON RIND-1TbspCHERRIES-50g PROCEDURE· Beat butter and sugar in a mixer till...
Dubun Wani Matashi Da Ya Kware Rufin Masallaci Ta Cika A Jigawa
Daga Jabir Ridwan Wani matashi ya fada komar Jami'an tsaro bayan shiga karkara yana rushe masallatai da niyyar sabunta su. Matashin ya fada hannun jami'an tsaron...
Sarkin Musulmi Ya Aiyana Alhamis ta zama 1 ga watan Zulhijja
Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya aiyana Alhamis 30 ga watan Yuli ce 1 gawata Zulhijja, hakan ke nuna ranar Assabar mai zuwa 9...
Kaduna -Abuja Train Attacked:Female Victims Lead Protest ,Insist On The Released 50 In Captivity
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. A married woman who is among the recently released victims of the kaduna Abuja train that spend over 70 days in...