Bukin Sallah:Uwargidan Sarkin Kagara Ta Tallafawa Yara Marayu Da Kayan Karatu
Daga Awwal Umar Kontagora a Minna. Gimbiyar sarkin Kagara, Hajiya Rukayyah Ahmad Garba Attahiru II ta tallafawa yara marayu da suka rasa mahaifan su da...
Uwar Marayu Fatima Maigari Ta Gudanar Da Bikin Sallah Da ‘Ya’yanta A Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Aminu Amanawa, a Sakkwato. Wacce ta assasa gidauniyar Fasaudat Support Foundation Hajiya Fatima Fatima Ahmed...
Matsalar Ruwan Sha Ta Mamaye Ƙwaryar Birnin Sakkwato
Daga Jabir Ridwan. A dai-dai lokaci da ake fuskantar matsalar ruwan sha a ajahar sokoto ana ci gaba da samun gaggoriyo wurin samun ruwan sha...
Matsalar Tsaro Za Ta Zama Tarihi Nan Gaba Kadan—–Sanata Wamakko
Shugaban Kwamitin tsaro a majalisar dattijan Nijeriya Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayar da tabbacin kalubalen tsaro da ake fama da shi a kasar...
EID-EL-KABEER: Monarch Congratulates Muslims, Charges Them To Pray For Sustainable Peace
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. A Traditional title holder of Banagan Tudunwada District Kaduna Dr Nuhu Abdullahi has congratulated Muslim Umma on the occasion of this year's...
Sirrin Zuma Da Madara Wurin Sanya Mata Ni’ima
"Ki nemi zuma ki zuba a kofi ki sa madara a kai, ki gauraya ki shanye. Za ki ban labarin irin ni'imar da za...
An sake sako mutum 7 da ga waɗanda a kai garkuwa da su a harin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna
'Yan bindigar da su ka kai hari kan jirgin kasar da ke kan hanyar Kaduna-Abuja sun sako ƙarin mutane bakwai bayan sama da kwanaki...
Akwai Bukatar Shugabanni Su Kara Tashi Tsaye Domin Kawo Karshen Matsalar Tsaro—–Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya yi kira ga musulmai da su fita su karbi katin zabe domin hakan zai sa su zabi wanda...
Sallah:Bagudu felicitates with Kebbi people , assures farmers of support against quelea birds
Governor Abubakar Atiku Bagudu of Kebbi State has felicitated with President Muhammadu Buhari and people of Kebbi State on the celebration of Eid-el-Kabir Sallah...
Mahajjaciyar Nijeriya Ta Rasu A Filin Arfa
Allah ya yi wa wata mahajjaciyar Nijeriya, ƴar jihar Kaduna rasuwa a yau Juma'a a filin Arafat da ke birnin Makkah. Rahotanni sun bayyana cewa,...