Buhari Nason Amaechi Da Lawan Ne Za Su Gaje Shi—Sule Lamido
Babban jagoran jam’iyyar PDP, Alhaji Sule Lamido, ya ce yana hasashen juyin mulki a zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives...
Wajibi Ne Al’umma Su Ƙarfafa Makarantun Islamiyya – Tallafin Bosso
Daga Awwal Umar Kontagorà a Minna An nemi al'umma da su karfafa makarantun islamiyya dan samar da ilimin addini da inganta tarbiyar yara masu tasowa,...
Kujerar Gwamna:Ba Nadi Mu Kayi Ba Zabe Ne Halastacce- Jam’iyar APGA
Daga Awwal Umar Kontagora a Minna Jam'iyyar APGA ta bayyana cewar zaben takarar kujerar gwamna Neja ta gudanar da sahihin zabe ne ba nadi tayi...
Presentation of Certificate of Return to PDP Gubernatorial Candidates
The National Working Committee (NWC) of the Peoples Democratic Party (PDP) invites our Presidential Candidate, all Governors elected on the platform of the PDP,...
Tambuwal Gets Senatorial Ticket, Mobilizes For Atiku, PDP’s Return To Power
Gov. Aminu Waziri Tambuwal was on Saturday evening pronounced as the Senatorial candidate of the People’s Democratic Party (PDP) for Sokoto South Senatorial District. By...
PDP Ta Sa Ranar Da Za’a Sake Zaɓen Fidda Gwani A Katsina
Ruhotanni sun tabbatar jam'iyyar PDP ta kasa ta sake sanya ranar da zata gudanar da Zaɓen Fidda Gwani a Katsina, Lagos, Imo, Benue. Kamar yadda...
Bazan Yi Ƙasa a Guiwa Ba Har Sai Na Ƙwatowa Al’umma Haƙƙinsu—-Barista Sada’atu Yunusa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Barista Sa'adatu Yanusa Muhammad mace tilo dake takarar kujerar majalisar tarayya a Sakkwato, sai dai...
Sakamakon shaƙar wani sinadari mutane da dama sun fita hayyacinsu a Kano
Daga Ibrahim Hamisu Rahotonni daga yankin rukunnin masana’antu na 3 da ke Sharada a jihar Kano na cewa, wasu mazauna unguwar Mundaɗu da dama sun...
Gangamin Tarbon Tambuwal Tsugunne Bata ƙare Ba ‘Sakkwato Sai Wali’
Tun bayan kammala zaben fitar da gwani na jam'iyar PDP a Assabar data gabata Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal bai koma jihar sa ba...
How To Make Special Rice with Egg
BASAKKWACE'Z KITCHEN 03062022 Rice with Egg INGREDIENTSShinkafaKwaiSpicesAlbasaMangyadaKarasGreen beansMaggi &gishiriTattasaiAttaruguTumatur METHODDa farko aunty na zaki tafasa shinkafar ki, in ta tafasu, se ki juye ki wanke...












