El-Rufa’i ya bada hutun kwana uku domin yin katin zaɓe
Gwamnatin jihar Kaduna ta ayyana ranakun Laraba da Alhamis a matsayin ranakun hutu domin samun damar kammala rajistar masu zabe. Gwamnatin jihar ta kuma yi...
An Rufe Makarantun Boko A Birnin Abuja Don Kaucewa Harin ‘Yan Bindiga
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Babban birnin tarayyar Najeriya na Abuja na fuskantar barazanar tsaro a halin yanzu, ‘yan ta’adda...
EFCC Ta Kama Wasu Bokaye Da Suka Damfari Dan Siyasa Miliyan 24
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta kama bokaye biyu wadanda suka hada kai wurin...
MEE’AD:Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Ashirin Da Shida
***CONTINUE*** 55 ~ 56 Ƙura masa ido tayi hannunta dafe bisa kuncin ta Ma..jee..d nika mara ? Ta faɗa...
Za a rasa aiyukan yi sama da miliyan 30 idan a ka hana yanka jaki a Nijeriya — DDA
Kungiyar Dillalan Jakuna, DDA, ta ce shirin haramta yanka jakuna a kasar nan zai haifar da rasa ayyukan yi ga ‘yan Najeriya sama da...
An Sallami Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Daga Asibiti
An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa. Babban liktia na musamman na mataimakin shugaban kasar, Nicholas...
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wasu Ma’aurata Biyu A Abuja
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Masu garkuwa da mutane sun dauke wasu ma’aurata, Mista Sunday Odoma Ojarum da Mai dakinsa,...
An Kwantar Da Dan Siyasa Asibiti Bayan Ya Sha Gurbatattun Ruwa Don Ya Burge Talakawa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); An kwantar da dan siyasa a asibiti bayan ya sha gurbattacen ruwa don birge talakawa...
Hankalin Magidanci Ya Tashi Bayan Da Amaryarsa Ta Yi Mutuwar Kai Tsaye A Dakin Kishiyarta
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Iyalan Malam Musa, mazauna Zaria a jihar Kaduna, sun fada tsananin tashin hankali da alhini...
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Tara
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Tara Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 9 Cikin ikon Allah...











