Talban Gombe ya hidimtawa Maulidi da Masu yinsa a Gombe— Sharu Auwal Siddi
Daga Habu Rabeel, Gombe. Shugaban kungiyar Mawakan Manzon Allah SAW na Ushaqun Nabiyi Rasulil A,azam Sharu Auwal Siddi Bolari, Talban Sharifan Najeriya yace Talban Gombe...
Rikicin PDP: Dole Ayu ya sauka, in ji Gwamna Makinde
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo a yau Larabar ya dage cewa dole ne Dr Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya sauka...
Shin Dagaske Tukur Mamu Ya Fallasa Sunan Bafarawa A Cikin Masu Daukar Nauyin Yan Ta’adda?
Tsohon mai ba da shawara kan tsaro (NSA), Janar Aliyu Gusau da tsohon gwamnan Sakkwato, Attahiru Bafarawa, na cikin sunayen da wani rubutu ya...
Wadanda su ke da hakkin kare gwamnati na sun bari ana kushe ta, Buhari ya koka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce duk da irin nasarori da kyakkyawar gwamnatinsa ta samu amma wadanda ya kamata su yi magana kan nasarorin...
Minister Ya Maida Rubuta Jarrabawar Ƙarin Matsayi Na Kukumomin NIS, NSCDC Jihohi
Ministan harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayar da umarnin a riƙa gudanar da jarabawar karin matsayi ga ma’aikatan Hukumar Shige-da-fice ta Ƙasa, NIS,...
Tukur Mamu is a terror financier, DSS tells court
The Department of State Services (DSS) yesterday told a Federal High Court (FHC) in Abuja that its preliminary investigation established that hostage negotiator, Tukur...
2023: Abubuwan da Zan Yi a Kwanaki 100 na Farko da Zan Yi a Ofis—Atiku Abubakar
Dan takarar jam’iyyar PDP na zaben shugaban kasa, Atiku Abubakar yace zai fito da wani asusun Dala biliyan 10 domin ya farfado da tattalin...
Zamfara State Government Launches Fertilizer Sales To Farmers
By Aminu Abdullahi Gusau The Zamfara State government has today launched the sales of fertilizer to over 2000 farmers accross the State on cash and...
‘Yan Bindiga Sun Kori Mutanen ƙauyuka 5 da Sace Shanu Sama da 100 a Sokoto
Mazauna wasu Kauyukkan da ake kira Ungusi, Asarara, Sangi, Mai Kurfana, da Gwandi duk cikin karamar hukumar Kebbe a Sokoto 'yan bindiga suka fatattake su dubban...
Kotu ta baiwa DSS damar ci gaba da tsare Mamu har tsawon kwanaki 60
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata ta baiwa Hukumar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS damar su cigaba da riƙe...










