Juya min magana a kai, ban ce zan baiwa jihohi ragamar jami’o’in gwamnatin tarayya ba — Atiku

0

Ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyar  PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba zai miƙa wa gwamnatocin jihohin kasar ragamar tafiyar da jami'o'in gwamnatin tarayya...

HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 24

0

HAƊIN ALLAH    Labari da rubutawa          *Hauwa'u Salisu (Haupha)*    *AUNTY FAUZAH YAR AMANAH AVAILABLE* *_Oh ni kawata kullum shiga kike ta Alfarma da...

Rundunar sojin Nijeriya ta fara bincike kan kisan Sheikh Goni Aisami

0

Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kaddamar da bincike kan kisan da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jihar Yobe, Sheikh...

Kotu Ta Tura Matashin Da Ya Yi Silar Rasa Kafar Fatima a Sakkwato Gidan Yari

0

  Daga Aminu Amanawa a Sakkwato.   Kotun majistare dake a Sakkwato ta tasa keyar Aliyu Sanusi Umar matashin da ake zargi da yin tuƙin ganganci da...

Rikicin PDP: Bai Kamata Shugaban PDP Da Atiku Su Fito Daga Arewa Ba—Walid Jibrin

0

  Walid Jibrin, Shugaban Kwamitin Amintattu na babbar jam'iyyar adawa a Nijeriya, PDP, ya ce bai kamata a ce shugaban jam'iyyar PDP da dan takarar...

Okowa, Tambuwal, Dangote, San Kano, Prominent Nigerians Commiserates With Media Mogul,   Obaigbena As He Buries Mum  

0

      Governor Ifeanyi Okowa of Delta state, who is also the Vice Presidential candidate of the People’s Democratic Party (PDP), along with his wife, Dame...

ZAMFARA POLICE COMMAND RESCUES TWO KIDNAPPED FEMALE VICTIM

0

  From Hussaini Ibrahim, Gusau    Zamfara State Police Command while on confidence building patrol along Nya Mango   in Bungudu LGA, acted on intelligence report that led...

Magoya bayan NNPP 6 sun rasu a haɗarin mota yayin da Kwankwaso ya ziyarci garin Lafia 

0

  Wasu magoya bayan jam'iyar NNPP sun rasu a garin Lafia, Jihar Nasarawa a yau Lahadi.   Rahotanni sun bayyana cewa haɗarin ya faru ne lokacin da...

Ba Zan Taba Yafewa Wanda Ya Yi Sanadin Rasa Kafa Ta Ba—Fatima Suleiman

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); A ranar Alhamis data gabata wani matashi Aliyu Sanusi Umar ya take kafar matashiya Fatima...

Hukumar Kula Da Shige-da-fice Ta Nijeriya Za Ta ɗauki Ma’aikata 5000

0

  Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, Nigeria Immigration Service, Idris Jere, ya ce ana shirin ɗaukar ƙarin ma’aikata 5000 a hukumar.    Jere,...