Rikicin PDP: Shugabanni 4 Sun Mayar Da Kudi Miliyan 122 Da Aka Basu
Akalla mambobin kwamitin gudanarwa a jam'iyyar adawa ta PDP hudu sun mayar da kudi N122.4 million baitul malin jam'iyyar. A wasikun da suka aikewa...
MCRP: Tawagar Bankin Duniya ta ziyarci muhimman ayyukan cigaba a Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Tawagar Bankin Duniya mai kula da Kungiyar 'Multi-Sectoral Crisis Recorvery Project' (MCRP), wadda ke gudanar da ayyukan jinkai tare da sake...
Kisan Ummita: Ɗan China ya nemi kotu ta bashi damar ɗaukar lauya
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji ta ɗage shari’ar Geng Quangrong, ɗan kasar China da ake zargi da kashe...
Dalilin da Suka Sanya Danmajen Kebbe Yaki Karbar Mukamin Tambuwal
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya nada masu bashi shawara sama da 10 a wata...
Rikici A Jam’iyyar APC: Abdullahi Adamu Ya Tuhumci Tinubu Da Yaudara Da Mayar Da Su Saniyar Ware
Rikicin da ya biyo bayan sakin sunayen mambobin kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar APC ya dauki sabon salo. Shugaban uwar jam'iyyar APC, Sanata Abdullahi Adamu,...
2023: Zamfara APC Vows To Mobilize 1Million Votes For Tininubu/Shattima Presidency
By Aminu Abdullahi Gusau The Zamfara State All Progressives Congress APC has mapped out plans to mobilize one million votes for Tinubu/Shattima Presidency in the...
Gorin Rashin Haihuwa Ya Sa Ta Saci Jariri a Asibitin Bauchi
Jami’an tsaro sun kama wata mata da ake zargin ta saci jariri sabuwar haihuwa, Ibrahim Khalid a asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa...
Zamfara High Court 3 Adjourns Case Alleging Sales Of Intercepted Tractors By State Government
By Aminu Abdullahi Gusau. The Zamfara State High court 3 sitting in Gusau has adjourned till 24th October, 2022 for the continuation of a case...
Kotu Ta Kawo Ƙarshen Takarar Shugaban Majalisar Dattijai Ahmad Lawan
Kotu Ta Kawo Ƙarshen Takarar Shugaban Majalisar Dattijai Ahmad Lawan Kotu ta kawo ƙarshen ja'inja kan wane ne zai yi takarar sanatan Yobe in da...
Kotu ta soke takarar Sanata Adamu Aleiro na Kebbi ta Tsakiya
Wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Birnin-Kebbi ta dakatar tsohon gwamnan jihar Sanata Muhammadu Adamu Aliero daga takarar dan majalisar dattijai na...











