Wamakko Da Tsoffin Gwamnoni 6 a Najeriya Dake Fadi a Ji Har Yanzu a Siyasar Jihohinsu
Akwai 'yan siyasa da kuma iyayen gida wadanda suke da wani irin karfin iko a jihohinsu na juya akalar siyasar jihar tun suna mulki...
An ɗinke ɓarakar da ke tsakanin shugabannin APC — Bagudu
Jam'iyyar APC ta ce jiga-jiganta sun yi nasarar dinke wata baraka da batun hada gangamin yakin neman zabe na dan takararta na shugaban kasa...
THINGS FALLS APART IN SOKOTO PDP AS LEADERS OF UBANDOMA/SAGIR NETWORK DUMP THE PARTY FOR APC
THINGS FALLS APART IN SOKOTO PDP AS LEADERS OF UBANDOMA/SAGIR NETWORK DUMP THE PARTY FOR APC: SAY PDP LACK POLITICAL WILL Few days to the...
Rikicin PDP: Atiku Ya Yanke Shawarar Kama Harkokin Gabansa Ba Tare da Wike Ba
A yau Litinin 10 ga watan Oktoba, 2022, babbar jam'iyyar hamayya PDP zata buɗe yaƙin neman zaben shugaban ƙasa a Uyo, babban birnin jihar...
Bankunan Kasuwanci 20 Sun Durƙushe A Nijeriya, Hukuma Ta Sanar Da Masu Hulda Da Su, Su Je Su Karɓi Kuɗinsu
Hukumar kula da hakkokin masu ajiya a bankunan kasar nan (NDIC), da ke karkashin Ma'aikatar Kudi, ta kwato kudaden kwastomomi da ke ajiya a...
APC Ta Umarci Ministan Buhari Da Fito Fili Ya Goyi Bayan Tinubu Ko Ya Ajiye Mukaminsa
Jam’iyyar APC mai mulki ta buƙaci Ministan Kwadago da samar da Aikin-yi, Chris Ngige da ya fito fili ya nuna goyon bayansa ga ɗan...
Gwamnan Bauchi ya Sallami ciyamomi da kansilolinsu Nan Take
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya umurci ciyamonin Kananan Hukumomi 20 da mataimakansu da kansiloli da sakatarorinsu da su ajiye mukamansu. Hakan na kunshe...
Rashin tsaro: Gwamnatin Neja ta rufe makarantun firamare da sakandare
Rahotanni sun nuna cewa a yanzu haka akwai daruruwan makarantun firamare da sakandire da ke rufe a sakamakon matsalar ‘yan bindiga masu satar mutane...
Gwamna Zulum Ya Tsawaita Shekarun Ritayar Malaman Borno Zuwa Shekaru 65
Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu. Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da tsawaita shekarun ritayar malamai daga shekaru 60 zuwa 65 a jihar. Gwamnan ya...
Youth Forum Sensitize 500 group for Peaceful 2023 Polls in Kaduna
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The National Chairman of All Progressive Congress (APC) Youth stakeholders forum,Abdulazeez Abubakar Kaka, said the forum has so far sensitized over...











