Zamfara PDP Loses Over 1,000 Card Carrying Members To APC
By Aminu Abdullahi Gusau Over 1,000 Peoples Democratic Party (PDP) card-carrying women members have defected to the All Progressives Congress (APC) in Zamfara. This was contained...
Za’a Samu Sauyi a Kasafin Kudin Nijeriya Na Naira Tiriliyan 20 Da Gwamnatin Buhari Ta Ware a 2023?
Gwamnatin Najeriya Ta Ware Naira Triliyan 20 A Matsayin Kasafin Kudin Shekarar 2023: Daga Abbakar Aleeyu Anache Mahukunta a Najeriya sun ware Naira sama da Triliyan...
Rikicin PDP: Ayu, Tambuwal da Sule Lamido Sun Gana Da Gwamnan Bauchi
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya isa jihar Bauchi a ranar Asabar domin ganawa da Gwamna Bala Mohammed. Ayu ya samu rakiyar darakta...
2023: Kwankwaso ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su yi nazari kan kundin manufofin mulkinsa
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shawarci duk wadanda suka cancanci kada kuri’a a...
Basira Ta Tafi: Barista Mu’azu Liman Yabo Ya Rasu A Abuja
Hakika Allah ya yi Gaskiya, Dukkanin Mai Rai Mamaci Ne!Managarciya ta samu labarin Allah Ya yi wa Barrister Muazu Liman Yabo rasuwa a Birni...
Public terror alert: Group urges FG to call US embassy to order
From Ali Rabiu, Dutse. A group of patriotic Nigerians popularly known as Citizens Stability Forum (CSF), urged federal government of Nigeria to call US embassy...
Zamfara Cattle Dealers To Collaborate With Security In Fighting Cattle Rustling
By Aminu Abdullahi Gusau. The Zamfara state chapter of Cattle dealers association has said that it will collaborate and work hand in hand with the...
Brain Drain Worries NGF, Makes Case For BHCPF
The Nigeria Governors Forum (NGF), has expressed worry over the preponderance of medical doctors seeking greener pastures abroad to the detriment of their country. Chairman...
Uba ya kashe ‘yarsa mai shekaru 20 sabo da ta murɗe masa mazakuta
Rundunar 'yan sanda jihar Akwa Ibom ta kama wani mai suna Sunday Etukudo bisa zargin kashe 'yarsa mai shekaru 20, mai suna Ofonmbuk Sunday...
Alkawarin Aure: Kotun Musulunci Ta Dauki Wani Mataki Kan Shari’ar Hadiza Gabon
Kotun Shari'a dake zamanta a Magajin Gari Kaduna ta ɗage zaman shari'ar Fitacciyar Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon zuwa ranar 15 ga watan Nuwamba,...










