Bankunan Kasuwanci 20 Sun Durƙushe A Nijeriya, Hukuma Ta Sanar Da Masu Hulda Da Su, Su Je Su Karɓi Kuɗinsu
Hukumar kula da hakkokin masu ajiya a bankunan kasar nan (NDIC), da ke karkashin Ma'aikatar Kudi, ta kwato kudaden kwastomomi da ke ajiya a...
APC Ta Umarci Ministan Buhari Da Fito Fili Ya Goyi Bayan Tinubu Ko Ya Ajiye Mukaminsa
Jam’iyyar APC mai mulki ta buƙaci Ministan Kwadago da samar da Aikin-yi, Chris Ngige da ya fito fili ya nuna goyon bayansa ga ɗan...
Gwamnan Bauchi ya Sallami ciyamomi da kansilolinsu Nan Take
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya umurci ciyamonin Kananan Hukumomi 20 da mataimakansu da kansiloli da sakatarorinsu da su ajiye mukamansu. Hakan na kunshe...
Rashin tsaro: Gwamnatin Neja ta rufe makarantun firamare da sakandare
Rahotanni sun nuna cewa a yanzu haka akwai daruruwan makarantun firamare da sakandire da ke rufe a sakamakon matsalar ‘yan bindiga masu satar mutane...
Gwamna Zulum Ya Tsawaita Shekarun Ritayar Malaman Borno Zuwa Shekaru 65
Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu. Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da tsawaita shekarun ritayar malamai daga shekaru 60 zuwa 65 a jihar. Gwamnan ya...
Youth Forum Sensitize 500 group for Peaceful 2023 Polls in Kaduna
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The National Chairman of All Progressive Congress (APC) Youth stakeholders forum,Abdulazeez Abubakar Kaka, said the forum has so far sensitized over...
Koyar da matasa sana’oi ita kadai ce hanyar fita daga matsalar tsaro a Nigeriya– Engr. Mustapha Ringim
Engr. Mustapha Habu Ringim wani kwararre Injiniya ne da ya yi fice a Kano da ma Nigeriya wajen horar da matasa Kimiyya da Fasaha...
Daukar Makami Ke Kawo Ta’addanci a Harkar Zaɓe—-Tsohon Gwamnan Sakkwato
Tsohon gwamnan Sakkwato Malam Yahaya Abdulkarim ya bayyana cewa matukar 'yan siyasa a wannan zamani ba su dauki matakin hana yawo da makami da...
PDP Ta Ayyana 18 Ga Oktoba Ne Ranar Kamfenta A Sakkwato
Dantakarar shugaban kasa a jam'iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar tare da tawagar kamfensa sun fitar da jadawalin rangadin yekuwar zabensu a dukkan kasar Nijeriya. Babban...
Kotun ɗaukaka kara ta umarci ASUU ta janye yajin aiki kuma malamai su gaggauta koma wa aiki
Kotun ɗaukaka kara ta umarci Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU da ta janye yajin aikin, inda ta ce haka ne kawai sharadi da bukatar kungiyar...












